Posts

ABU ZARIA ZA TAFARA 2019/2020 POST-UTME DA SCREENING

Image
Asanarwar da ta fitar daga ofishin registrer, Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria ta bayyana cewa ranar Litinin, 19 ga watan August za afara jarabawar ta Post-UTME tare da yin screening, inda za aƙarƙare a ranar Asabar, 24 ga watan August, 2019. 
Ɗaliban da suka zaɓa jami'ar a mataki na farko, wato first choice, kuma suka yi nasarar samun mafi karancin maki 180, su aka sahhalewa. 
Karanta cikkakken bayanin a sanarwar da ta fitar. 


ZIYARCI SHAFINMU NA FACEBOOK
DATE NA POST-UTME NA GOMBE STATE UNIVERSITY
CUT-OFF MARK NA BUK 2019/2020 SESSION
CUT-OFF IS FEDERAL UNIVERSITY DUTSEDATE NA POST-UTME NA GOMBE STATE UNIVERSITY

Image
Jami'ar jahar Gombe za ta gabatar da jarabawar Post-UTME aranar 17 ga watan August. 
Ga yadda tsarin yake, karanta jadawalin ka gani. 
Muna addu'ar Allah yabada sa'a. 

FEDERAL UNIVERSITY DUTSE CUT-OFF MARK 2019/2020

CUT-OFF MARK NA BUK 2019/2020 SESSION

FEDERAL UNIVERSITY DUTSE CUT-OFF MARK

Image
Cut-off mark na Federal university Dutse, dake jahar Jigawa.


Katemaka kayi share don wani ma ya anfana. Mungode.

CUT-OFF MARK NA BUK 2019/2020 SESSION

Image
Jami'ar Bayero ta saki Cut-off mark na 2019/2020 session, tare da ranar da za'afara registration na Post UTME. 
Duba jadawalin ka gani. 

Jahar Lagos Na Kan Gaba. Adadadin Daliban Da Suka Yi Rajistar JAMB Na Jaha Jaha

Image
Awata kididdiga da tayi, arahoton da take fitarwa na sati sati, hukumar shirya jarabawar shiga makarantar gaba da sakandare, ta bayyana adadadin ɗaliban da suka yi rajistar zana jarabawar JAMB. 

Domin samun labarai da ɗumi ɗumin su daga abun da ya shafi harkokin ilimi/manyan makarantu a Najeriya. Ayi Like ɗin Page ɗin mu na Faceboo⏩⏩Educational Updates - Hausa

Daga ranar 10, ga watan January, zuwa 15, ga watan February, akalla mutum Miliyan ɗaya da Dubu-ɗari Shida ne suka yi rajista. 
Ga kididdigar ta jaha jaha.  1. Lagos                               234,259 2. Kaduna                              99,677 3. Oyo                                     80,473  4. FCT Abuja                         73,070 5. Ogun                                  72,322  6. Kano                                  68,996 7. Rivers                                68,388 8. Plateau                              59,296  9. Nasarawa                          58,631  10. Kwara                              54,516  11. E…

Revised Academic Calendar Na BUK 2018/2019

Image
Bayan ɗage zaɓe da hukumar INEC tayi, hakan yasa manyan makarantu suka sauya jadawalin tsarin gudanar da al'amuran su na shekara. Jami'ar Bayero itama ta fitar da sabon Calendar, ayau Juma'a 22, February 2019. saɓanin wanda ta fitar kafin  ɗaga zaɓe.
Domin samun labarai da ɗumi ɗumin su daga BUK da ma sauran manyan makarantu. Ayi Like ɗin Page ɗin mu na Facebook⏩⏩Educational Updates - Hausa

Karashan abubuwan da ba'asamu yiba a calendar 2017/2018 wanda za agudanar dasu yanzu.  Sabuwar Calendar da za ayi anfani da ita 2018 /2019 
Za akammala registration a wa'annan kwanakin

Allah ya bada sa'a. 

2018/2019 Amended Academic Calendar na Kebbi State University of Science and Technology

Image
Sakamakon ɗage zaɓen 2019, ya sa manayan makarantu janza jadawalin tsarin karatu, Kebbi state university of science and technology, ta fitar da nata jadawalin ayau 21/02/2019.
FIRST SEMESTER (DATE) DURATION ACTIVITY Litinin, 11th February, 2019 – Juma'a, 1st March, 2019. Za agama registration. Sati 3
Litinin, 4th March, 2019 – Asabar, 4th May, 2019. Lectures. Sati 9.
Litinin, 6th May, 2019 – Asabar, 25th May, 2019. Jarabawar first semester. Sati 3
Lahadi, 26th May, 2019 – Lahadi, 9th June, 2019 Hutun first semester. Sati 1.

SECOND SEMESTER Litinin, 10th June, 2019 – Asabar, 10th August, 2019. Lectures. Sati 9.
Litinin, 12th August, 2019 – Asabar, 31st August, 2019. Jarabawar second semester. Sati 3.
Lahadi, 1st September, 2019 – Lahadi, 3rd November, 2019. Hutun second semester.

Litinin 4th November, 2019 Za adawo 2019/2020 Session.

Duba Admission List Na Kebbi State University Of Science and Technology

Duba Admission List Na Kebbi State University Of Science and Technology

Image
Jami'ar kimiyya da fasaha ta gwamnatin jahar Kebbi, ta saki admission na 2018/2019.
Domin duba admission ɗinka shiga kasa
http://www.ksusta.net/admissionlist?page=1


2018/2019 Amended Academic Calendar na Kebbi State University of Science and Technology

ABU Zaria Ta Saki Third Batch Na 2018/2019 Admission

Image
Jami'ar Ahmadu Bello, Zaria. Ta saki third batch admission na shekarar karatu ta 2018/2019.
Domin dubawa ashiga admission portal na ABU ko ashiga ta nan
https://putme.abu.edu.ng/A saka Jamb registration number Se adanna search  🔎 Ze nuna wa mutun in yasamu 

Allah ya bada sa'a
Domin samun labarai da suka shafi ABU da ma sauran makarantu. Ayi like ɗin page ɗin mu na Facebook. Mungode

Like us on Facebook

Leave a Reply

Name

Email *

Message *