Revised Academic Calendar Na BUK 2018/2019


Bayan ɗage zaɓe da hukumar INEC tayi, hakan yasa manyan makarantu suka sauya jadawalin tsarin gudanar da al'amuran su na shekara. Jami'ar Bayero itama ta fitar da sabon Calendar, ayau Juma'a 22, February 2019. saɓanin wanda ta fitar kafin  ɗaga zaɓe.

Domin samun labarai da ɗumi ɗumin su daga BUK da ma sauran manyan makarantu. Ayi Like ɗin Page ɗin mu na Facebook⏩⏩Educational Updates - Hausa


Karashan abubuwan da ba'asamu yiba a calendar 2017/2018 wanda za agudanar dasu yanzu. 
Sabuwar Calendar da za ayi anfani da ita 2018 /2019 

Za akammala registration a wa'annan kwanakin


Allah ya bada sa'a. 


Comments

Like us on Facebook

Popular posts from this blog

Nisabin Zakkah, Sadaki Da Diyyah.

ABU Zaria Ta Saki 2018 /2019 Academic Calendar

BUK Ta Sanar Da Ranar Fara Registration Na 2018/2019

Jami'o'i 58 Da Hukumar Jami'o'i Ta Kasa Ta Haramta (Illegal Universities)

JAMB Ta Sa Ranar Fara Jarabawar 2019

Abun Da INEC Za Ta Biya 2019 Adhoc Staffs

Sako Daga Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi

Kanfanin Dangote Ya Fara Diɓar Ma'aikata (2019)

Leave a Reply

Name

Email *

Message *